Followers

Sunday, August 24, 2025

PRIVACY POLICY FOR MAGANA-AI

Privacy Policy for MaganaAI Dokar Sirri ga MaganaAI Effective Date: [24th April 2025 ] Ranar Fara Aiki: [24 ga watan April 2025]

1. Information Collection MaganaAI does not collect personal information such as your name, phone number, or location. The app only sends your chat messages to an AI service (e.g., DeepSeek, Gemini, OpenRouter) in order to generate responses.

1. Tarin Bayani MaganaAI ba ya tara bayanai na sirri kamar suna, lambar waya ko wurin zama. App din kawai yana aika saoknnin da ka rubuta zuwa ga sabis na AI (misali DeepSeek, Gemini, OpenRouter) domin samun amsa.

2. How We Use Data Your chat input is used only to provide answers from the AI. No personal data is stored on our servers. Conversation history is stored locally on your device unless you clear it.

2. Amfani da Bayani Abinda ka rubuta ana amfani da shi kawai domin bayar da amsa daga AI. Ba mu adana bayananka na sirri a kan sabar mu. Tarihin hirarka yana adanewa a cikin na'urarka sai dai idan ka goge shi.

--- 3. Data Sharing We do not sell or share personal information with third parties. AI service providers (DeepSeek, Gemini, OpenRouter) process the text you enter, but they do not receive your identity.

3. Raba Bayani Ba mu sayar ko raba bayananka na sirri da wasu. Masu ba da sabis na AI (DeepSeek, Gemini, OpenRouter) suna sarrafa abinda ka rubuta, amma ba su san kai wane ba.

--- 4. Children’s Privacy MaganaAI is safe for general use but should be supervised by parents if used by children.

4. Sirrin Yara MaganaAI yana da aminci ga kowa, amma iyaye su kula idan yara za su yi amfani da shi.

--- 5. Changes to Policy We may update this Privacy Policy. Any changes will be posted on this page.

5. Sauye-sauye Za mu iya sabunta wannan Dokar Sirri. Duk wani canji za a saka shi a wannan shafi.

--- 6. Contact If you have questions about this Privacy Policy, you can contact us at: 📧 Email: [MaganaAI@hotmail.com]

6. Tuntuba Idan kana da tambaya game da wannan Dokar Sirri, zaka iya tuntuɓarmu ta: 📧 Imel:[MaganaAI@hotmail.com]

No comments:

PRIVACY POLICY FOR MAGANA-AI

Privacy Policy for MaganaAI Dokar Sirri ga MaganaAI Effective Date: [24th April 2025 ] Ranar Fara Aiki: [24 ga watan April 2025] 1. I...