Privacy Policy for MaganaAI
Dokar Sirri ga MaganaAI
Effective Date: [24th April 2025 ]
Ranar Fara Aiki: [24 ga watan April 2025]
1. Information Collection
MaganaAI does not collect personal information such as your name, phone number, or location.
The app only sends your chat messages to an AI service (e.g., DeepSeek, Gemini, OpenRouter) in order to generate responses.
1. Tarin Bayani
MaganaAI ba ya tara bayanai na sirri kamar suna, lambar waya ko wurin zama.
App din kawai yana aika saoknnin da ka rubuta zuwa ga sabis na AI (misali DeepSeek, Gemini, OpenRouter) domin samun amsa.
2. How We Use Data
Your chat input is used only to provide answers from the AI.
No personal data is stored on our servers.
Conversation history is stored locally on your device unless you clear it.
2. Amfani da Bayani
Abinda ka rubuta ana amfani da shi kawai domin bayar da amsa daga AI.
Ba mu adana bayananka na sirri a kan sabar mu.
Tarihin hirarka yana adanewa a cikin na'urarka sai dai idan ka goge shi.
---
3. Data Sharing
We do not sell or share personal information with third parties.
AI service providers (DeepSeek, Gemini, OpenRouter) process the text you enter, but they do not receive your identity.
3. Raba Bayani
Ba mu sayar ko raba bayananka na sirri da wasu.
Masu ba da sabis na AI (DeepSeek, Gemini, OpenRouter) suna sarrafa abinda ka rubuta, amma ba su san kai wane ba.
---
4. Children’s Privacy
MaganaAI is safe for general use but should be supervised by parents if used by children.
4. Sirrin Yara
MaganaAI yana da aminci ga kowa, amma iyaye su kula idan yara za su yi amfani da shi.
---
5. Changes to Policy
We may update this Privacy Policy. Any changes will be posted on this page.
5. Sauye-sauye
Za mu iya sabunta wannan Dokar Sirri. Duk wani canji za a saka shi a wannan shafi.
---
6. Contact
If you have questions about this Privacy Policy, you can contact us at:
📧 Email: [MaganaAI@hotmail.com]
6. Tuntuba
Idan kana da tambaya game da wannan Dokar Sirri, zaka iya tuntuɓarmu ta:
📧 Imel:[MaganaAI@hotmail.com]
Followers
Sunday, August 24, 2025
Subscribe to:
Posts (Atom)
PRIVACY POLICY FOR MAGANA-AI
Privacy Policy for MaganaAI Dokar Sirri ga MaganaAI Effective Date: [24th April 2025 ] Ranar Fara Aiki: [24 ga watan April 2025] 1. I...
-
Aga global tech is an IT community that focus on helping young Africans who have passion for digital and physical technological innovation...
-
Here's a detailed guide on upgrading RAM: *Upgrading RAM: A Step-by-Step Guide* *Why Upgrade RAM?* - Improve computer performance - Inc...
-
Here are some more detailed steps for troubleshooting Blue Screen errors (BSoD) on Windows: _Step 1: Restart and Observe_ - Restart your co...